Tehran (IQNA) Kwamitin kula da harkokin siyasar waje da kuma tsaron kasa a majalisar dokokin kasar Iran, ya yi tir da Allawadai da matakin da gwamnatin Bahrain ta dauka na kulla alaka da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485180 Ranar Watsawa : 2020/09/13